– Gwamnan
Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa’i ya bayyana cewa ya kama masu tada rikicin
Kaduna
– Gwamnan
ya bayyaa sunayen wadanda aka kama da laifi
– Mal
El-Rufa’i ya kai ziyara Ofishin Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar
Gwamnatin Jihar Kaduna ta
bayyana cewa ta gano, ta kuma kama wadanda ke da laifi a cikin rikicin Kudancin
Jihar Kaduna. Gwamna Nasir Ahmed El-Rufa’i ya bayyana haka yayin da ya kai
ziyara Ofishin Kwamishinan ‘Yan Sanda.
Malam Nasir El-Rufa’i ya
bayyana sunayen wadanda aka kama lokacin da ya kai ziyara Ofishin Agyle Abeh,
Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kaduna. Duk da yake Gwamnan bai bayyana sunayen
masu tada rikicin a fili ba, yayi alkawarin hukunta masu laifin.
Gwamnan Jihar yace ba za su
kyale a rika abin da aka ga dama ba a Jihar na rikici tsakanin Fulani Makiyaya
da kuma ‘Yan Gari wanda an dade ana fama. Har dai wasu na ganin abin kamar
rikicin addini
No comments:
Post a Comment