–
Kasar Amurka na shirin aika Dalabai zuwa Duniyar wata
–
Za ayi kokarin girka giya a cikin wata idan an je
– Donald
Trump kuma ya fara shirin gina katangar karfe
Kasar Amurka na shirin aika Dalibai zuwa Duniyar wata
domin su girka giya kamar dai yadda muka samu labarai daga Birnin Los Angeles
na Kasar Amurka. Wannan ne dai karo na farko a tarihi da Amurka tayi irin
wannan abu.
Saboda bincike dai Daliban za su yo kokarin girka giya
a saman watan domin ganin yadda abubuwa suke gudana a Duniyar. Wannan dalibai
suna daga cikin Dalibai sama da 3000 da aka zaba domin su je Duniyar wata. An
dai zabi Dalibai 25 ne kacal a Gasar.
[NAIJ Hausa]
No comments:
Post a Comment