An
yi wa Farfesa Yemi Osinbajo nadin sarauta a Garin Akwa Ibom.
An yi wa mukaddashin
shugaban kasa Yemi Osinbajo nadin sarauta a Garin Akwa-Ibom a Ranar Alhamis.
Daya daga cikin masu
taimakawa fadar shugaban kasar suka fito da hotunan taron da aka yi. Yanzu haka
dai Osinbajo ya zama ‘Obong Emem’ na Garin Akwa Ibom
Wannan dai yana cikin
kokarin da mukaddashin shugaban kasar yake yi na kawo karshen rikicin
Neja-Delta.
[NAIJ Hausa]
No comments:
Post a Comment