Saturday, November 5, 2016

EFCC: Ka ga Ministocin Jonathan da ake bincike


Hukumar EFCC na binciken sama da Ministocin Jonathan 20


Hukumar EFCC na binciken akalla Ministocin Jonathan 25 da laifin cin kudi


Abin da aka samu daga hannun Tsofaffin Ministoci da mukarraban Shugaba Jonathan sun kai N115, 792, 760, 499


Ana binciken na kusa da Tsohon Shugaban Kasa Jonathan din, har da matar sa



Cikin Ministocin da ake bincike akwai:


  1. Mrs. Deziani Alison-Madukwe
  2. Jumoke Akinjide
  3. Amb. Bashir Yuguda
  4. Amb. Aminu Wali
  5. Dr. Nura Muhammad
  6. Sanata Bala Muhammad
  7. Muhammad Adoke SAN. Da sauran su

No comments:

Post a Comment

Featured Post

Goron Juma'a: Falalolin Ranar Juma'a a Musulunci

Manyan faloli 3 na Ranar Juma'a mai albarka  A yau dai ta ke Ranar Juma'a wanda ba shakka ke da falala Musulmai sun dauk...