Wednesday, October 5, 2016

Mahaukaci ma fa kenan...



Soyayyar Mahaukata
An ga wasu Mahaukata a Kasar yarbawa suna soyewa abin su. Saboda tsabar hauka, sai kace arna, a Titi suke sumbantar juna abin su. 

Kai ko dai ba Mahaukatan bane? Ko kuma ba soyayyar suke yi ba? Ga dai hoto nan da ke nuna zahiri. Ikon Allah.

Naji labarin dai ance tana da ciki, to ko shin dan zai zo da hankali? Wa ma dai zai karbi haihuwar wannan mahaukaciya. To watakila mutumin nan na ta ya san aikin Ungonzoma. 

Ko kuma ma dai dan ba na shi bane, amma Mahaukata na auren maza da yawa ne? Ni roko na kar garin tsalle-tsallen ta cikin ya zube. Idan kuwa ya ga ba su kama da dan...

Mahaukata ma fa kenan. Hmmmmm…Iyye, ni da hankali na ina nan, Gafara, bani wuri Muhamman



 [Hoto: NAIJ.com] 

A biyo ni a shafi na na twitter @ya_waliyyi.

Nagode

No comments:

Post a Comment

Featured Post

Goron Juma'a: Falalolin Ranar Juma'a a Musulunci

Manyan faloli 3 na Ranar Juma'a mai albarka  A yau dai ta ke Ranar Juma'a wanda ba shakka ke da falala Musulmai sun dauk...