Mai laya kiyayi mai zamani: An doke Bill Gates; amma zuwa yaushe?
- Attajiri Bill Gates shi ya fi kowa kudi a Duniya na dogon lokaci
- Yanzu an samu wani Attajiri ya sha gaban Mista Bill Gates
- Jeff Bezos ya kera Bill Gates da kusan Dala rabin Biliyan
Mun samu rahoto cewa an
samu wani babban Attajiri mai suna Jeff Bezos wanda ya sha gaban Mista Bill
Gates cikin sahun masu kudin Duniya kwanan nan.
Bezos a yanzu maganar
da ake yi ya ba Dala Biliyan $90.6 baya. A wancan
karo mun samu rahoto cewa Bill
Gates ya mallaki sama da Dala Biliyan 86. Wannan na nufin cewa Jeff
Bezos ya kera Bill Gates da kusan Dala miliyan 500.
Jeff Bezos
Jeff Bezos
ne wanda yake da Kamfanin nan na Amazon kuma tun shekarar 1998 ya shigo Duniya.
Shi dai Bll Gates ya kashe sama da Dala Biliyan 3 wajen taimakawa yara da
sauran Jama’a a shekarar nan.
Daga bara arzikin Bill Gates ma dai karuwa yayi daga Dala
Biliyan 75 zuwa Dala Biliyan 86 a bana. Mista Bill Gates shi yake da Kamfanin
Microsoft. Haka kwanakin baya mai kudin kasar Sifen Amancia Ortega ya doke Bill Gates na dan lokaci.
[FORBES]
Nice
ReplyDeleteHey, this day is too much good for me, since this time I am reading this enormous informative article here at my home. Thanks a lot for massive hard work. Retractable Baby Gates
ReplyDeleteBy and large, the choice depends on the assessed recurrence of utilization of the programmed entryway, yet in addition on the spending plan.Motori invisibili per cancelli automatici
ReplyDelete