Cristiano Ronaldo ya bayyana
lokacin da zai bar Kungiyar Real Madrid
– Babban Dan
wasan nan na Real Madrid yace a daina hada sa da Messi
– Cristiano Ronaldo yace babu abin
da ke tsakanin sa da Messi sai alheri
– Dan wasan yace
zai cigaba da taka leda har ya kai shekara 40
- Dan wasa Ronaldo yace har ya kai shekaru 40 yana
Real Madrid
- Dan wasan yace daga nan kuma zai koma wani Kulob din
- Sai dai kuma yace a daina kamanta shi da Dan wasa
Messi na Barcelona
Babban dan wasan kwallon kafar nan na Real Madrid
yace alakar sa da Dan wasa Lionel Messi ta kirki ce, ya kuma kara da cewa kwallon
Dan wasan na burge sa don kuwa ya san leda. Sai dai yace bai so ana hada shi
don Dan wasan.
Dan wasan yace zai cigaba da taka leda har ya kai
shekarar 2021, yayin nan ya zarce shekaru 40 zuwa 41 wanda a lokacin ne
kwantiragin sa da Kungiyar Real Madrid zai kare. Daga nan kuma Dan wasan yace
sai ya nemi wani Kulob din.
Kun
san cewa Kungiyar Juventus ta kasar Italiya ta isa zagayen
karshe a gasar UEFA Champions League na zakarun
Nahiyar Turai bayan ta doke Monaco. Juventus za ta kara da Real Madrid a Ranar
Asabar.
[NAIJ Hausa]
No comments:
Post a Comment