Watan
Ramadan: Manyan amfanin dabino a jikin Dan Adam
– Wannan karo mun jero maku kadan daga cikin amfanin dabino
– Dabino na da matukar kyau a jikin
mutum
– Don haka ne
aka bukaci a rika karya azumi da dabino
Nazari ya nuna cewa dabino na da matukar amfani. Dabino na maganin cututtukan jiki da na fata
Akwai sinadarai masu yawan gaske a cikin dabino
1.
Dabino na
maganin kwalestural
2.
Dabino na hana
lalacewar hakori
3.
Dabino na
maganin cututtukan hanji
4.
Dabino na
maganin cututtukan zuciya
5.
Dabino na
maganin cututtukan kwakwalwa
6.
Dabino na gyara
fatar jiki
7.
Dabino na hana
zubar gashi a jikin mutum
8.
Dabino na
maganin matsalar gani
9.
Dabino na
maganin ciwon ciki
10. Dabino na gyara jijiyoyin jini
A takaice dai dabino na da matukar amfani wajen kara
lafiya da kuzari don haka ne ya zama abin da ake so a fara karya azumi da shi
domin cin dabino na karawa mutum karfi a jiki.
[NAIJ Hausa]
No comments:
Post a Comment