An
sace wani Dan Majalisa a hanyar Kaduna-Abuja
– Masu garkuwa da mutane sun yi gaba da wani Dan Majalisar Tarayya
– Yanzu haka an nemi Dan Majalisar Sumaila da Takai an rasa
– Honarabul Durbunde ya fada hannun barayi
- Masu garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalisa
- Yanzu haka mu ke samun wannan labari
- An dai nemi Dan Majalisar Jihar Kano ba a san inda yayi ba
Ba mamaki masu garkuwa da mutane sun yi gaba da wani
Dan Majalisar Jihar Kano mai wakiltar Yankin Sumaila da Takai a Majalisar
Tarayya. Yanzu haka dai NAIJ.com ke samun wannan labari maras dadi.
Ana dai samun karuwar masu garkuwa da mutane a
Najeriya tun ba yau ba. Yanzu haka dai an nemi Honarabul Garba Durbunde an rasa
yayin da yake hanyar komawa gida Kano daga Birnin Tarayya Abuja a daidai hanyar
Jere jiya.
[NAIJ Hausa]
No comments:
Post a Comment