Kalmomin Larabci da aka aro a
harshen Hausa
- Hausawa sun ari wasu kalmomi daga
harshen Larabci
- Daga cikin irin wannan kalmomi
akwai sukari da Aljani
- Ko me ya hada Malam Bahaushe haka
da Balarabe?
Ba
shakka Malam Bahaushe ya ari wasu kalmomin sa daga harshen Larabci. Da yawa dai
daga ji za ka fahimci daga inda aka kalo su. Ga dai wasu 5 nan daga ciki yau da
mu ka kawo:
- Sukari
Da
Larabci ana cewa As-sukar wanda kuma shi ne Bature ya ke kira Sugar. Ko daga
wajen wa aka fara aro kalmar?
- Kofi
Bature
ma dai ya kan kira Kofi da suna CUP watau abin da Balarabe yake kira KAUB. Ka
kuma dai ji wani sabo!
- Al-Jinn
Shi
Bahaushe kamar Balarabe ya san da Aljannu abin da Larabawa ke kira Al-jinn.
Turawa ma dai yana su kan kira su Jinns da Ingilishi.
- Albasa
Kusan
a yare da dama Albasa ba ta canza suna ba a Najeriya. Haka dama aka san wannan
suna wajen Balarabe watau Al-baslun.
- Sabulu
Sabulu
ma dai da Larabci asalin sunan sa Sabun. Bayan wannan dai akwai aron kalmomi da
dama tsakanin Hausa sa Larabci.
[NAIJ Hausa]
Ygggghggg
ReplyDeleteAtaköy
ReplyDeleteÇekirge
Karataş
Adrasan
Çavuşlu
S4EOMB
elazığ
ReplyDeletevan
mardin
sakarya
düzce
4JVA1J
ağrı
ReplyDeletevan
elazığ
adıyaman
bingöl
FZGH
https://titandijital.com.tr/
ReplyDeleteçorum parça eşya taşıma
niğde parça eşya taşıma
kastamonu parça eşya taşıma
istanbul parça eşya taşıma
38ODCC
malatya evden eve nakliyat
ReplyDeleteartvin evden eve nakliyat
kocaeli evden eve nakliyat
ankara evden eve nakliyat
düzce evden eve nakliyat
Z2PX