Ko ka san cewa filanten na da matukar amfani?
- Bincike ya nuna cewa filanten da amfani kwarai da
gaske
- Filanten na dauka da bitamin da sauran sinadarai
iri-iri
- Filanten na maganin hawan jini da kuma rage nauyi
- Hawan
jini
Yawan cin filanten na
sa jinin mutum ya tsaya daidai ba tare da hawa sama ko sauka kasa ba saboda
irin sinadarai na fotash.
- Nauyi
Filanten na kokari
wajen tsagaita nauyin mutum ya zama bai zama rusheshe ba. Filanten na kula da
yawan sukarin da ke jikin mutum.
- Maganin
cutar sukari
Haka kuma filanten na
yakar cutar nan na sukari watau dayabatis.
Sinadarin magnesium na kula da yanayin sikarin da ke jikin mutum.
- Gyara
kwakwalwa
Masana sun ce filanten
na dauke da kaso da dama na Bitamin B6 wanda ke gyara kwakwalwa wasai. Filanten
na kuma rage ciwon kai.
- Kwarin
kashi
Filanten na dauke da
Sinadarin kashium da ke kara kwarin kashi da jijiyoyi da na na hakori da
akaifu a jikin mutum.
Mun dauko wannan daga
Jaridar Thecablestyle
No comments:
Post a Comment